1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 10, 2021

A cikin shirin za a ji cewa runjdunar 'yan sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutun 35 biyo bayan harin 'yan bindiga a Jihar Zamfara, a yayin da za a ji Ciniki da Masana'antu da Amsoshin Takardunku da shirin wasikunku.

https://p.dw.com/p/3wJDS