1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 11, 2021

A cikin shirin za a je cewa Shugaban Jamus Frank Walter Steinmeier ya tuna ta'asar da 'yan Nazi suka yi shekaru 76 da suka gabata, a yayin da a zaben shugaban kasar Jamhuriyar Benin da Chadi ke gudana a wannan Lahadi.

https://p.dw.com/p/3rqRV