1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

March 26, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji cewa sabon harin 'yan bindiga ya hallaka manoma a Birnin Gwari ta jihar Kadunan Najeriya, akwai rahto a kan dage zaman shari'ar da ake yi wa dan jaridar da ya fara bankado badakalar makamai a Nijar. Akwai sharhunan jaridun Jamus.

https://p.dw.com/p/3rEzO