1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

March 7, 2021

A cikin shirin za ku ji cewa China ta samu gagarumar bunkasa a kayan da take fitarwa ketare sannan za ku ji Paparoma Francis ya ce kaurar da Kiristoci suka yi a Iraqi ta haifar da asara mara misaltuwa. Akwai shirin Afirka a Mako da Ku Shiga Kulob da Tushen Afirka da Darasin Rayuwa da kuma Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3qK5D