1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

January 26, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan martanin da ake mayarwa ga yarjejeniyar zaman lafiyar Fulani makiyaya da gwamnonin kudancin Najeriya da rahoto game da shirye-shiryen bizne Tsohon Shugaban Ghana Jerry Rawlings.

https://p.dw.com/p/3oRFM