1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

December 31, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji kawancen 'yan adawa a Nijar ya bayyana gamsuwa ga yadda ake fitar da sakamakon zaben shugaban kasa. Akwai rahoton da ya yi mana tulawar munanan hare-haren da jihar Bornon Najeriya ta shaida a 2020 sannan akwai rahoto kan jawabin shiga sabuwar shekara na Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel.

https://p.dw.com/p/3nPfe