1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

November 15, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa Jamus ta fara shirin bude cibiyoyin karbar rigakafin corona, akwai shirin Afirka a Mako da Ku Shiga Kulob da Tushen Afirka da kuma Darasin Rayuwa gami da Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3lKHf