1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

September 18, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoton kan yunkurin gwamnatin Najeriya na mayar da motocin kasar su rinka amfani da iskar gas a maimakon man fetur da rahoton kan rigakafin da hukumomin Kamaru ke yi don kawar da wasu cututtuka da rahoto kan sharhunan jaridun Jamus game da nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/3igih