1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Zulaiha Abubakar
June 17, 2018

Za ku ji yadda kasashen Girka da Macedoniya suka rattaba hannu kan yarjejeniyar wucin gadi na sauya sunan yankin tsohuwar Yugosilaviya da ke makotaka da gabashin Girka zuwa Jamhuriyar Macedoniya ta Arewa.

https://p.dw.com/p/2zjYV