1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 28.05.2017

Mouhamadou Awal Balarabe
May 28, 2017

A cikin shirin za ku ji cewar a wani jawabi da ya yi a farko-farkon soma azumin watan Ramadana, jagoran Muslunci na kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei ya soki lamirin gwamnatin Saudiyya da kuma ta kasar Amirka.

https://p.dw.com/p/2di3N