1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na Dw na 21.06.2018

Mouhamadou Awal Balarabe
June 21, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa a Jamhuriyar Nijar muhawara ta barke kan makomar madugun 'yan adawan kasar Hama Amadou bayan da kotu ta rabashi da mukaminshi na dan malajisa.

https://p.dw.com/p/302rn