1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 19.10.2016

Salissou Boukari
October 19, 2016

https://p.dw.com/p/2RRNV

A cikin shirin za a ji cewa Ministocin harkokin wajen kasashen da ke makwabtaka da kasar Libiya sun gudanar da wani zaman taro a birnin Yamai na Nijar, domin tattaunawa a kokarin samun mafita a rikicin na Libiya.