1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na Dw na 09.02.2018

Salissou Boukari
February 9, 2018

A cikin shirin za a ji cewa rundunar sojojin kasar Masar ta sanar da ayyana wani sabon samame a yankin Sinaï da 'yan jihadi na IS ke yawaita kai hare-hare. Rundunar ta kira samamen da sunan "Sinaï 2018" a wani mataki na tsaurara matakan tsaro a kan iyakokin kasar ta Masar

https://p.dw.com/p/2sQme