1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 02.07.2017

Salissou Boukari
July 2, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa shugaban kasar Faransa Enmmanuel Macron ya sha alwashin taimaka wa rundunar kawance ta kasashe biyar na G5 Sahel da za ta yaki ayyukan ta'addanci a yankin Sahel.

https://p.dw.com/p/2fmzY