1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

Abdourahamane Hassane
January 6, 2018

A cikin shirin zaku ji cewa Iran ta mayar da martani ga Amirka a kan taron gaggawa na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da Amirkan ta kira dangane da zanga-zangar kin jinin gwamnati a Iran din, da sauran shirye-shiryenmu da muka saba gabatarwa.

https://p.dw.com/p/2qR0M