1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW Hausa (28.03.2018)

Zainab Mohammed Abubakar
March 28, 2018

A cikin shirin namu zaku ji cewar wani babban taro da 'yan kasar Chadi suka gudanar na tsawon kwanaki 10, ya ba da damar kaiwa ga kaddamar da sabon kundin tsarin mulki, wanda zai kasance mai ruwa daya.

https://p.dw.com/p/2v8ti