1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa (25.05.16)

Zainab Mohammed AbubakarMay 25, 2016

Gwamnatin jihar Kaduna ta kafa dokar ta baci kan cutar Tuta da ta bulla cikin Tumaturi. sai dai jama'a na ci gaba da martani dangane da rashin daukar wani mataki a bangaren gwamnati

https://p.dw.com/p/1IuOp