1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa 20.05.16

Zainab Mohammed AbubakarMarch 20, 2016

Shirin namu ya mayar da hankali ne kan zaben shugaban kasa zagaye na biyu da ya gudana a Nijar, da kuma sauran zabukan da ke gudana a wasu kasashen afirka da suka hadar da Jamhuriyar Benin da Cape Verde da Zanzibar da Kongo da kuma kuri'ar raba gardama a Senegal.

https://p.dw.com/p/1IGgM