1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na Dw Hausa (16.05.2016)

Suleiman BabayoMay 16, 2016

An sake kai sabon hari a kasar Yemen da ya hallaka mutane masu yawa, yini guda bayan hare-hare guda biyu da suka yi sanadiyyar rayukan mutane 50, baya ga masu yawa da suka jikkata.

https://p.dw.com/p/1Ioh2