1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa (14.03.2018)

Zainab Mohammed Abubakar
March 14, 2018

Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag ta tabbatar da Angela Merkel a mukamin shugabar gwamnatin Jamus. Merkel mai ra'ayin mazan jiya za ta jagoranci babbar gwamnatin kawance da jam'iyyar SPD, sai dai tazarar kuri'un da ba yawa, wato kuri'u tara ne kacal.

https://p.dw.com/p/2uJOE