1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa 13.02.16

Abdourahmane HassaneFebruary 13, 2016

A cikin shirin na mu zaku ji halin da ake ciki dangane da matsaya da maharta taron zaman lafiya kan yakin Siriya a Munich suka cimma da zagayowar ranar da aka bindige tsohon shugaban sojin Najeriya Janar Murtala Mohammed da sauran shirye-shirye masu kayatarwa.

https://p.dw.com/p/1Huxw