1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 21:04:2018

April 21, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, dubban 'yan tawaye sun zabi ficewa daga wasu garuruwa uku da ke Qalamoun a gabashin birnin Damascus bayan da suka yi sarenda ga gwamnatin kasar ta Siriya don ba ta damar yin iko da yankin.

https://p.dw.com/p/2wRZD