1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na 16 ga watan Augusta 2015

Abdourahamane HassaneAugust 16, 2015

Ƙungiyar kasashen Afirka ta AU ta ce rikicin da ake yi a ƙasar Burundi babbar barazana ne ce ga ƙasar da ma yankin Tsakiyar Afirka baki ɗaya.

https://p.dw.com/p/1GGLN