1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 30.12.2017

Mohammad Nasiru Awal
December 30, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa an kama mutumin da ake zargi da kashe jami'an Majalisar Dinkin Duniya Kwango. Faransa ta baza jami'an tsaro dubu 140 domin tabbatar da tsaro a albakacin bukukuwan shiga sabuwar shekara.

https://p.dw.com/p/2q8kt