1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 29.10.2021

October 29, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Nijar masana kiwon lafiya na ci gaba da jan hankali kan mahimmancin karbar allurar rigakafin annobar corona a daidai lokacin da alkalumma a baya-bayan nan suka nuna ana samun karuwar adadin masu dauke da cutar a kasar.

https://p.dw.com/p/42Mgu