1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Rana: 28.09.2019

Zainab Mohammed Abubakar
September 29, 2019

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta gabatar da irin cigaban da kasar ta samu tun daga 1989, sai dai ta yi gargadin cewar wajibi ne a samar da daidaituwa dangane da kayayyakin more rayuwa tsakanin Jamus ta Yamma da a Gabas

https://p.dw.com/p/3QQrS