1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 23.04.2021

Abdullahi Tanko Bala
April 23, 2021

An karrama gawar marigayi tsohon shugaban kasar Chadi Idriss Debby Itno a birnin N'Djamena wanda Allah ya yiwa rasuwa a fagen Daga yayin da yake bada umarni ga sojojin Chadi da ke yaki da 'yan tawaye.

https://p.dw.com/p/3sVVU