1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 23.03.2021

Zainab Mohammed Abubakar
March 23, 2021

Jamus ta yanke shawarar tsawaita dokar kullen corona har zuwa ranar 18 ga watan Afrilu. Sabuwar dokar kullen za ta fi zafi a lokacin bukukuwan Ista da ke tafe.

https://p.dw.com/p/3r0Vl