SiyasaShirin rana 21.06.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou06/21/2019June 21, 2019A cikin shirin za a ji cewa a ma'aikatar tsaron Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da sojojinta suka samu kan 'yan ta'adda a wani samamen da sojojin kasar hadin gwiwa da na kasashen Amirka da Faransa suka kai a yankin Tillaberi.https://p.dw.com/p/3KqhgTalla