1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 21.05.2020

Zulaiha Abubakar
May 21, 2020

Daga cikin rahotannin na wannan zango, za ku ji yadda zabe ya gudana a kasar Burundi cikin kwanciyar hankali duk da fargabar da aka yi ta fuskantar tashin hankali kamar yadda ta kasance a lokacin yakin neman zabe.

https://p.dw.com/p/3cack