1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 19.09.2018

Gazali Abdou Tasawa
September 19, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a jamhuriyar Nijar hukumar haraji ta kasa ta fara sansantawa da kafofin yada labarai masu zaman kansu wadanda ta rufe ko kwashe masu kayan aiki a bisa kin biyan haraji.

https://p.dw.com/p/35BEL