1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 18.03.2021

Binta Aliyu Zurmi
March 18, 2021

A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar mahukunta sun sako matan 'yan adawa da aka kama a lokacin wani zaman dirshen da suka yi a farkon wannan mako a gaban cibiyar yakin neman zaben dan takarar adawa.

https://p.dw.com/p/3qppP