1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 17.08.2020

August 17, 2020

Bayan labarai, za a ji martanin 'yan Najeriya kan gayyatar Ghali Na'Abba wanda ya kafa wata kungiyar ceto Najeriya da hukumar DSS ta yi. Akwai rashin jin dadi da 'yan awaren Kamaru suka nuna game da samun sulhu a tsakaninsu. Sai batun dakatar da bai wa daliban da ke iya karatu ta Intanet shigowa Jamus da aka yi.

https://p.dw.com/p/3h5gL