1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 17.02.2019

Yusuf Bala Nayaya
February 18, 2019

Ministan harkokin wajen Iran ya yi kalamai masu zafi kan mataimakin shugaban kasar Amirka Mike Pence inda ya ce zargin da Pence ya yi wa Iran kan cewa tana da tsari "nuna kyama", kalamai ne na "tsana" da "rashin sanin yakamata

https://p.dw.com/p/3DXU7