1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 16.10.2016

SK2/ S02SOctober 16, 2016

An dage lokacin zaben shugaban kasar Kwango ya zuwa watan Afirilu na 2018.

https://p.dw.com/p/2RHaR

A cikin shirin za ku ji cewa: jam'iyyar UNC mai adawa a Kwango ta sanar da cimma daidaito wajen dage lokacin zaben shugaban kasa. Ban Ki-Moon ya nuna damuwarsa kan halin da ya iske kasar Haiti.