1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 16.07.2020

Zulaiha Abubakar
July 16, 2020

Za ku ji cewar wani ayarin jami'an kungiyar Ecowas a karkashin jagorancin tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ta isa birnin Bamako na kasar Mali a wani yunkuri na neman sasanta rikicin siyasar kasar.

https://p.dw.com/p/3fRrk