1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 14.09.2019

Ramatu Garba Baba
September 14, 2019

Shugaba Cyril Ramaphosa na kasar Afrika ta Kudu ya sha ihu a yayin da ya shirya yin jawabi a jana'izar tsohon shugaban kasar Zimbabuwe Robert Mugabe a birnin Harare bisa zarginsa da gaza magance rikicin kin jinin baki a kasarsa.

https://p.dw.com/p/3Pc8P