1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 14.09.2018

Abdullahi Tanko Bala
September 14, 2018

A cikin shirin za ji masharhanta a Najeriya suna ci gaba da yin tsokaci kan sabon shugaban hukumar tsaron farin kaya DSS da shugaba Muhammadu Buhari ya yi. Jama'a a birnin Idlib na kasar Siriya suna fargabar yiwuwar amfani da makami mai guba yayin da bangarorin da ke yaki da juna ke kokarin kwace iko da birnin da ke zama tunga ta karshe ta 'yan tawaye a kasar.

https://p.dw.com/p/34tGK