1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 14.05.2021

Abdullahi Tanko Bala
May 14, 2021

A Jamhuriyar Nijar wani sabon cece-kuce ya kunno kai tsakanin 'yan adawa da magoya bayan tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou game da wani filin gwamnati da 'yan adawar ke zargin tsohon shugaban kasar ya saya ba bisa ka’ida ba.

https://p.dw.com/p/3tQ9O