1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 14.02.2019

Mouhamadou Awal Balarabe
February 14, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin jihar Borno ta ce 'yan bindiga sun kai harin a kan tawagar yakin neman zaben gwamna da nufin gurganta al'amuran zaben da ke tafe.

https://p.dw.com/p/3DO7P