Shirin ya kunshi janye tallafi ga Nijar da Amurka ta yi da kuma korar wakiliyar MDD da gwamnatin kasar ta yi. A Najeriya kuwa sabuwar dambarwa game da zargin takardun kammala karatun Atiku Abubakar ce ta taso. Sai kuma kasashen arewacin Afirka sun taso da niyyar taimaka wa kasashen Turai wajen hana shigar bakin haure.