1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 10.02.2018

Mohammad Nasiru Awal
February 10, 2018

A cikin shirin za a ji cewa shugaban Jamus Frank-Walter Steinmeier ya nuna fata ga ci gaban tattaunawar Koriya ta Arewa da Koriya ta Kudu.Shugaba Kim Jong Un ya gayyaci takwaransa na Koriya ta Kudu.

https://p.dw.com/p/2sSJD