1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 08.06.2017

June 8, 2017

Ciki shirin za a ji cewa gwamnatin jahar Kaduna ta Najeriya ta umarci jam'ian tsaro da su kama matasan da suka bai wa 'yan kabilar Igbo wa'adin ficewa daga arewacin kasar.

https://p.dw.com/p/2eMNO