SiyasaShirin rana: 08.01.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal01/08/2017January 8, 2017A cikin shirin za a ji cewa a Tunisiya an yi zanga-zangar adawa da komawar 'yan Jihadi kasar. A Nijar dubban jama'a sun yi jerin gwano na nuna goyon baya ga Shugaba Issoufou Mahamadou. https://p.dw.com/p/2VTs3Talla