1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 07.06.2020

SK2 / S02SJune 7, 2020

Tsibirin Malta ya amince da karbar bakin haure fiye da 400 da aka ceto daga teku, Indiya da China sun cimma daidaito kan rikicin iyakokinsu. Akwai shirin Afirka a Mako da Darasin Rayuwa da Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3dOoM