1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 07.02.2020

February 7, 2020

Cikin shirin akwai martani daga 'yan siyasar Najeriya bayan soke jam'iyyu sama da 70 da hukumar zabe ta yi. A Kamaru ma akwai batun shirye-shiryen zaben da za a yi ranar Lahadi, zaben da ke cike da fargaba. Sai kuma Nijar da wani malamin makaranta da ya kama aikin kai bayan korar sa daga aiki da aka yi.

https://p.dw.com/p/3XQQb