1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 06.01.2019

SK2 / S02SJanuary 6, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa sarkin Malesiya ya yi murabus ba zato ba tsammani. Mutane 30 sun halaka a yayin hakar zinare a Afganistan. Akwai shirin Afirka a Mako da Abu Namu da Rediyo Kulob da Zabi Sonka.

https://p.dw.com/p/3B64D