1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 05.10.2020

October 5, 2020

Cikin shirin za a ji martanin 'yan Najeriya kan bukatar Gwamna Zulum na jihar Borno na gwamnatin kasar da nemi dakarun Chadi don taya su yaki da 'yan Boko Haram. A Nijar Hama Amadou ya je Maradi inda ya yada manufofinsa na kamfe. A Malawi matakan hana auren wuri aka fara ta hanyar gargajiya.

https://p.dw.com/p/3jSne