1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 05.07.2020

Mohammad Nasiru Awal
July 5, 2020

Madagaska ta kafa dokar hana fita a babban birnin kasar sakamakon sake barkewar annobar corona watanni biyu bayan sassauta dokar hana fita. Birtaniya na nazarin sayen allurar riga kafin kamuwa da COVID-19. Akwai kuma shirye-shirye masu kayatarwa.

https://p.dw.com/p/3epNs