1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 04.02.2020

Zulaiha Abubakar
February 4, 2020

Bayan kun saurari Labarun Duniyar muna tafe da rahoton yadda masu keken hawa a jihar Lagos da ke Najeriya suka fara kirga riba, bayan da gwamnati ta haramta amfani da baburan Achaba don sufuri.

https://p.dw.com/p/3XG5T